Zabura 52:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Me ya sa kake fariya game da mugunta, kai babban mutum?

2Harshenka kan shirya hallaka;

3Kana ƙaunar mugunta fiye da alheri,

4Kana ƙaunar kowace kalmar cutarwa,

5Tabbatacce Allah zai kai ka ga madawwamiyar hallaka.

6Masu adalci za su ga su ji tsoro;

7“Yanzu, ga mutumin

8Amma ni kamar itace zaitun ne