Zabura 54:1-6 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka cece ni, ya Allah ta wurin sunanka;

2Ka ji addu’ata, ya Allah;

3Baƙi suna kawo mini hari;

4Tabbatacce Allah ne mai taimakona,

5Bari mugunta ta shaƙe masu magana marar kyau a kaina;

6Zan miƙa hadaya ta yardar rai gare ka;