1Ya Ubangiji*, kada ka tsawata mini cikin fushinka
2Ka yi mini jinƙai, Ubangiji*, gama na suma;
3Raina yana cikin wahala.
4Ka juyo, ya Ubangiji*, ka cece ni;
5Babu wanda yakan tuna da kai sa’ad da ya mutu.
6Na gaji tiƙis daga nishi.
7Idanuna sun rasa ƙarfi da baƙin ciki;
8Ku tafi daga gare ni, dukanku masu aikata mugunta,
9Ubangiji* ya ji kukata saboda jinƙansa;