Zabura 61:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka ji kukata, ya Allah;

2Daga iyakar duniya na yi kira gare ka,

3Gama kai ne mafakata,

4Ina marmari in zauna a tentinka har abada

5Gama ka ji alkawarina, ya Allah;

6Ka ƙara kwanakin ran sarki,

7Bari yă yi mulki a gaban Allah har abada;