Zabura 63:1-10 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Allah, kai ne Allahna,

2Na gan ka a wuri mai tsarki

3Domin ƙaunarka ta fi rai kyau,

4Zan yabe ka muddin raina,

5Raina zai ƙoshi kamar da abinci mafi kyau;

6A gadona na tuna da kai;

7Domin kai ne mai taimakona,

8Raina ya manne maka;

9Su da suke neman raina za su hallaka;

10Za a bayar da su ga takobi

>