Zabura 64:1-9 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka ji ni, ya Allah, yayinda nake faɗin abin da yake damuna;

2Ka ɓoye ni daga ƙulle-ƙullen mugaye,

3Sukan wāsa harsunansu kamar takuba

4Sukan yin kwanto su harbi marar laifi;

5Sukan ƙarfafa juna a mugayen ƙulle-ƙullensu,

6Sukan yi ƙulle-ƙullen rashin adalci su ce,

7Amma Allah zai harbe su da kibiyoyi;

8Zai juya harshensu a kansu

9Dukan mutane za su ji tsoro;