Zabura 67:1-6 HAUCB2020 - Bible AI

1Bari Allah yă yi mana alheri yă kuma albarkace mu

2don a san hanyoyinka a duniya,

3Bari mutane su yabe ka, ya Allah;

4Bari al’ummai su yi murna su kuma rera don farin ciki,

5Bari mutane su yabe ka, ya Allah;

6Sa’an nan ƙasa za tă ba da girbinta