Zabura 69:1-35 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka cece ni, ya Allah,

2Na nutse cikin laka mai zurfi,

3Na gaji da kira ina neman taimako;

4Waɗanda suke ƙina ba dalili

5Ka san wautata, ya Allah;

6Bari waɗanda suke sa zuciya gare ka

7Gama na jimre da ba’a saboda kai,

8Ni baƙo ne a cikin ’yan’uwana,

9gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata,

10Sa’ad da na yi kuka na kuma yi azumi

11sa’ad da na sanya rigunan makoki,

12Masu zama a ƙofa suna mini ba’a,

13Amma na yi addu’a gare ka, ya Ubangiji*,

14Ka fid da ni daga laka,

15Kada ka bar rigyawa yă sha kaina

16Ka amsa mini, ya Ubangiji* cikin alherin ƙaunarka;

17Kada ka ɓoye fuskarka daga bawanka;

18Ka zo kusa ka kuɓutar da ni;

19Ka san yadda ake mini ba’a, ake kunyatar da ni da kuma yadda nake shan kunya;

20Ba’a ta sa zuciyata ta karai

21Sun sa abin ɗaci cikin abincina

22Bari teburin da aka shirya a gabansu yă zama musu tarko;

23Bari idanunsu yă dushe don kada su gani,

24Ka kwarara fushinka a kansu;

25Bari wurinsu yă zama kufai;

26Gama sun tsananta wa waɗanda ka hukunta

27Ka neme su da laifi a kan laifi;

28Bari a shafe su sarai daga littafin rai

29Ina cikin zafi da kuma azaba;

30Zan yabe sunan Allah cikin waƙa

31Wannan zai gamshi Ubangiji* fiye da saniya,

32Matalauta za su gani su kuma yi murna,

33Ubangiji* yakan ji masu bukata

34Bari sama da ƙasa su yabe shi,

35gama Allah zai cece Sihiyona

>