Zabura 7:1-16 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Ubangiji* Allahna, na zo neman mafaka a wurinka;

2in ba haka ba za su yayyage ni kamar zaki

3Ya Ubangiji* Allahna, in na yi kuskure

4in na yi mugunta ga wanda yake zaman lafiya da ni

5to, bari abokin gābana yă bi yă kuma cim mini;

6Ka tashi, ya Ubangiji*, cikin fushinka;

7Bari taron mutane su taru kewaye da kai.

8bari Ubangiji* mai shari’ar mutane.

9Ya Allah mai adalci,

10Garkuwata shi ne Allah Mafi Ɗaukaka,

11Allah alƙali ne mai adalci,

12In mutum bai tuba ba,

13Ya shirya makamansa masu dafi;

14Wanda yake da cikin mugunta

15Wanda ya haƙa rami

16Damuwar da ya ja yakan sāke nannaɗe a kansa;