Zabura 76:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1A cikin Yahuda an san Allah;

2Tentinsa yana a Salem

3A can ya kakkarya kibiyoyin wuta,

4Darajarka tana da haske,

5Jarumawa sun zube kamar ganima

6A tsawatawarka, ya Allah na Yaƙub,

7Kai kaɗai ne za a ji tsoro.

8Daga sama ka yi shelar hukunci,

9sa’ad da kai, ya Allah, ka tashi don ka yi shari’a,

10Tabbatacce fushinka a kan mutane kan jawo maka yabo,

11Ku yi alkawari wa Ubangiji* Allahnku ku kuma cika su;

>