Zabura 79:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Ya Allah, al’ummai sun mamaye gādonka;

2Sun ba da gawawwakin bayinka

3Sun zubar da jini kamar ruwa

4Mun zama abin reni ga maƙwabta,

5Har yaushe, ya Ubangiji* za ka yi ta fushi? Har abada ne?

6Ka zuba fushinka a kan al’umman

7gama sun cinye Yaƙub

8Kada ka riƙe zunubai kakanni a kanmu;

9Ka taimake mu, ya Allah Mai Cetonmu,

10Don me al’ummai za su ce,

11Bari nishe-nishen ’yan kurkuku su zo gabanka;

12Ka sāka a cinyoyin maƙwabtanmu sau bakwai

>