Zabura 82:1-7 HAUCB2020 - Bible AI

1Allah yana shugabanta cikin babban taro;

2“Har yaushe za ku kāre marasa adalci

3Ku tsare mutuncin marasa ƙarfi da marayu;

4Ku ceci marasa ƙarfi da masu bukata;

5“Ba su san kome ba, ba su fahimci kome ba.

6“Na ce, ‘Ku “alloli” ne;

7Amma za ku mutu kamar mutum kurum;