Zabura 84:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Ina misalin kyan wurin zamanka,

2Raina yana marmari, har yana suma,

3Har tsada ma ta sami gida,

4Masu albarka ne waɗanda suke zama a gidanka;

5Masu albarka ne waɗanda ƙarfinsu yana daga gare ka,

6Yayinda suke wuce ta Kwarin Baka,

7Suna ta ƙara ƙarfi,

8Ka ji addu’ata, ya Ubangiji* Allah Maɗaukaki;

9Ka dubi garkuwarmu, ya Allah;

10Rana guda a filayen gidan sun fi

11Gama Ubangiji* Allah rana ne da kuma garkuwa;

>