Zabura 85:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Ka nuna wa ƙasarka alheri, ya Ubangiji*;

2Ka gafarta laifin mutanenka

3Ka kau da dukan fushinka

4Ka sāke mai da mu, ya Allah Mai Cetonmu,

5Za ka ci gaba da fushi da mu har abada ne?

6Ba za ka sāke raya mu ba,

7Ka nuna mana ƙaunarka marar ƙarewa, ya Ubangiji*,

8Zan saurari abin da Allah Ubangiji* zai faɗa;

9Tabbatacce cetonsa yana kusa da waɗanda suke tsoronsa,

10Ƙauna da aminci za su sadu;

11Aminci zai ɓulɓulo daga ƙasa,

12Ubangiji* tabbatacce zai bayar da abin da yake da kyau,

>