Zabura 9:1-19 HAUCB2020 - Bible AI

1Zan yabe ka, ya Ubangiji*, da dukan zuciyata;

2Zan yi murna in kuma yi farin ciki a cikinka;

3Abokan gābana sun ja da baya;

4Gama ka tabbata da gaskiyata da kuma abin da nake yi;

5Ka tsawata wa ƙasashe ka kuma hallakar da mugaye;

6Lalaci marar ƙarewa ya cimma abokan gābanmu,

7Ubangiji* yana mulki har abada;

8Zai hukunta duniya da adalci;

9Ubangiji* shi ne mafakan waɗanda ake danniya,

10Waɗanda suka san sunanka za su dogara da kai,

11Rera yabai ga Ubangiji*, wanda yake zaune a kursiyi a Sihiyona;

12Gama shi da yakan ɗauki fansa a kan mai kisa yakan tuna;

13Ya Ubangiji*, dubi yadda abokan gābana suna tsananta mini!

14don in furta yabanka

15Al’umma sun fāɗa cikin ramin da suka haƙa wa waɗansu;

16An san Ubangiji* ta wurin gaskiyarsa;

17Mugaye za su koma kabari,

18Amma har abada ba za a manta da mai bukata ba,

19Ka tashi, ya Ubangiji*, kada ka bar wani yă yi nasara;