Zabura 92:1-14 HAUCB2020 - Bible AI

1Yana da kyau a yabi Ubangiji*

2don a yi shelar ƙaunarka da safe

3da kiɗin molo mai tsirkiya goma

4Gama ka sa na yi murna ta wurin ayyukanka, ya Ubangiji*;

5Ina misalin ayyukanka, ya Ubangiji*,

6Mutum marar azanci ba zai sani ba,

7cewa ko da yake mugaye suna girma kamar ciyawa

8Amma kai, ya Ubangiji*, za a ɗaukaka har abada.

9Gama tabbatacce abokan gābanka, ya Ubangiji*,

10Ka ɗaukaka ƙahona kamar na ɓauna;

11Idanuna sun ga fāɗuwar maƙiyana;

12Adalai za su haɓaka kamar itacen dabino,

13da aka daddasa a gidan Ubangiji*,

14Za su ci gaba da ba da ’ya’ya a tsufansu,

>