Zabura 96:1-12 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji*;

2Ku rera ga Ubangiji*, ku yabe sunansa;

3Ku furta ɗaukakarsa a cikin al’ummai,

4Gama da girma Ubangiji* yake, ya kuma cancanci yabo;

5Gama dukan allolin al’ummai gumaka ne,

6Daraja da ɗaukaka suna a gabansa;

7Ku ba wa Ubangiji*, ya iyalan al’ummai

8Ku ba wa Ubangiji* ɗaukakar da ta dace da sunansa;

9Ku bauta wa Ubangiji* da darajar tsarkinsa;

10Ku faɗa cikin al’ummai, “Ubangiji* yana mulki.”

11Bari sammai su yi farin ciki, bari duniya tă yi murna;

12bari gonaki su yi tsalle da murna, da kuma kome da yake cikinsu.

>