Zabura 97:1-11 HAUCB2020 - Bible AI

1Ubangiji* yana mulki, bari duniya tă yi murna;

2Gizagizai da baƙin duhu sun kewaye shi;

3Wuta tana tafiya a gabansa

4Walƙiyarsa ta haskaka duniya;

5Duwatsu sun narke kamar kakin zuma a gaban Ubangiji*,

6Sammai sun yi shelar adalcinsa,

7Dukan waɗanda suke bauta wa siffofi sun sha kunya,

8Sihiyona ta ji ta kuma yi farin ciki

9Gama kai, ya Ubangiji*, kai ne Mafi Ɗaukaka a bisa dukan duniya;

10Bari masu ƙaunar Ubangiji* su ƙi mugunta,

11An haskaka haske a kan masu adalci

>