Zabura 98:1-8 HAUCB2020 - Bible AI

1Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji*,

2Ubangiji* ya sanar da cetonsa

3Ya tuna da ƙaunarsa

4Ku yi sowa don farin ciki ga Ubangiji*, dukan duniya,

5ku yi kiɗi ga Ubangiji* da garaya,

6tare da bushe-bushe da karar ƙahon rago,

7Bari teku su yi ruri, da kuma kome da yake cikinsa,

8Bari koguna su tafa hannuwansu,