Zefaniya 1:1-17 HAUCB2020 - Bible AI

1Maganar Ubangiji* da ta zo wa Zefaniya ɗan Kushi, ɗan Gedaliya, ɗan Amariya, ɗan Hezekiya, a zamanin Yosiya ɗan Amon sarkin Yahuda.

2“Zan hallaka kome

3“Zan hallaka mutane da dabbobi;

4“Zan miƙa hannuna gāba da Yahuda

5waɗanda suka rusuna a kan rufin ɗaki

6Waɗanda suka juya daga bin Ubangiji*,

7Ku yi shiru a gaban Ubangiji* Mai Iko Duka,

8“A ranar hadayar Ubangiji*

9A wannan rana zan hukunta

10“A wannan rana,”

11Ku yi kururuwa, ku da kuke zaune a yankin kasuwa;+ 1:11 Ko kuwa Turmi*

12A wannan lokaci zan bincike Urushalima da fitilu

13Za a washe dukiyarsu,

14Babbar ranar Ubangiji* ta yi kusa,

15Ranan nan za tă zama ranar fushi,

16rana ce ta busa ƙaho da kururuwar yaƙi

17“Zan kawo baƙin ciki a kan mutane

e>