Zefaniya 3:1-20 HAUCB2020 - Bible AI

1Taki ta ƙare, ke birnin mai danniya,

2Ba kya yi wa kowa biyayya,

3Sarakunanki ruri ne na zakoki,

4Annabawanki mahaukata ne

5Ubangiji* da yake cikinki mai adalci ne;

6“Na daddatse al’ummai;

7Na ce wa birnin,

8Saboda haka ku jira ni,” in ji Ubangiji*;

9“Sa’an nan zan tsarkake leɓunan mutanen,

10Tun daga ƙetaren rafuffukan Kush+ 3:10 Wato, yankin Nilu na Bisa*

11A wannan rana ba za ku sha kunya

12Amma zan zauna a cikinki

13Raguwar Isra’ila ba za su ƙara aikata abin da ba daidai ba,

14Ki rera, ya Diyar Sihiyona;

15Ubangiji* ya ɗauke hukuncinki,

16A wannan rana za su cewa Urushalima,

17Ubangiji* Allahnki yana tare da ke,

18“Zan cire taƙaici daga gare ki

19A wannan lokaci zan jijji wa

20A wannan lokaci zan tattara ku;

e>